Gwamnan Zamfara Abdul'aziz Yari Abubakar
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ban da karfin ba jami’an tsaro umurni – Gwamnan Zamfara

Latsa hoton da ke sama domin sauraren hirar gwamnan Zamfara da Awwal Janyau

Gwamnan Zamfara ya ce zaloya ce a kira gwamna da mukamin babban jami'in tsaro domin bai iya hukuntawa ko dauka da korar karamin jami'in tsaro.

Labarai masu alaka