‘Da gaske akwai wariyar launin fata’
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

‘Da gaske akwai wariyar launin fata’ – 'Yar Afrika mai tallan kayan kayan kawa

Olivia Sang 'yar Afrika ce mai tallan kayan kawa kuma tana kalubantar yadda ake kallon wariyar launin fata cikin al'umma.

Ta ce an yi mata dariya game da kasancewa baka sosai a lokacin da take karama, amma a yanzu ta yi suna ta hanyar tallan kayan kawa, kuma ba za ta sauya launin fatarta da komai ba a duniya.

Labarai masu alaka