Abun da ba ku sani ba game da kasar Iceland
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Abun da ba ku sani ba game da kasar Iceland

Ku latsa alamar hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Majalisar Dinkin Duniya ta ce Iceland ita ce kasar da ta fi ko wacce maraba da baki 'yan ci-rani a duniya.

Rahoton 'Farin Cikin Duniya na 2018' ya yi bincike a kasashe 117 daga shekarar 2005 zuwa 2017.

BBC ta tambayi wasu 'yan ci-rani da suke zaune a can abun da suka fi so da kasar da kuma abun da ba sa so.

Labarai masu alaka