Saurari hirar BBC da  Ali Nuhu a Rasha
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hirar BBC da Ali Nuhu a Rasha kan wasan Super Eagles da Iceland

Ku latsa alamar lasifika ku saurari hirar da ya yi da Aliyu Tanko a Rasha.

Jarumin fina-finan Hausa, Ali Nuhu, ya ce shi ba ya jin Najeriya za ta sha wahala a hannun Iceland.

Super Eagles sun sha kashi a wasansu na farko da Croatia yayin da Iceland ta tashi 1-1 da Argentina.