Kalli yarinyar da ta kware wurin sanya kade-kade
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalli yarinyar da ta kware wurin sanya kade-kade

DJ Switch ita ce mafi kankanta da ta lashe kyauta a bikin karrama masu sanya kade-kade na Ghana.

Tana da wasu shawarwari ga ma su sha'awar irin wannan sana'a ta sanya kade-kade.

Kuma ta bada manyan shawarwari biyar na zama kwararren ko kwararriyar DJ.

Labarai masu alaka