Yadda ake ceto yaran da suka makale a kogo
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda ake ceto yaran da suka makale a kogo a Tailand

Duk da cewa an ceto fiye da rabin yaran da suka makale a kogo a Tailand, har yanzu akwai yaran da suke can karkakashin kasa suna jira a ceto su.

Labarai masu alaka