Za ka iya shiga gasar cin tattasai mai yaji?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Za ka iya shiga gasar cin tattasai mai zafi

An fara gasar cin tattasai mai zafi a yankin Hunan a tsakiyar kasar China.

Masu gasar suna cin jan tattasai mai zafi har guda hamsin. Za a kammala gasar ne a karshen watan Agusta.

A tsawon kwanakin wasan ana kawo sabon tattasai a kullum.

Labarai masu alaka