'Yar Afirkar da ta yaki Turawa ta yi galaba a kansu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda wata 'yar Afirka ta yaki Turawa ta yi galaba a kansu

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Sashen BBC Afirka ya fara wani shiri mai taken 'Matan Afirka da suka sauya duniya', kuma labari na farko a kan wani bidiyo ne na labarin wata gwarzuwar sarauniya a masarautar Ashanti ta Ghana, Yaa Asantewaa.

A wani lamari da dukkan maza shugabannin masarautar suka gaza, ita sai ta ki bayar da kai, ta kuma jagorancin 'yan kabilar Ashanti wajen yakar Turawa don karbo wata kujerar zinarin masarautar, wadda ita ce martabar kabilar.

Ga dai labarinta.

Labarai masu alaka