Murnar samun nasara ta dawo fada a Paris
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda murnar samun nasara ta dawo fada a Paris

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Ana ta murnar samun nasarar da Faransa ta yi na cin gasar kofin duniya bayan shekara 20 da irin wannan nasara.

Sai dai murna ta koma kuka yayin da rikici ya barke bayan da 'yan sanda suka arangama da gwamman mutanen da suka dinga fasa shaugana suna sata a yankin Champs Elysees, da ke birnin Paris.