Kacici-kacici kan cikar Mandela shekara 100

Mandela Hakkin mallakar hoto Getty Images

A ranar 18 ga watan Yulin 2018 ne tsohon shugaban kasar Afirka Ta Kudu, wanda kuma shi ne shugaban kasar bakar fata na farko, ya ke cika shekara 100 a duniya da yana da rai.

A don haka ne BBC ta tsara wannan kacici-kacicin kan wasu abubuwa da suka shafi rayuwarsa, don ganin ko kun san Madiban sosai.

Ku latsa kasa don amsa tambayoyin kacici-kacicin

Labarai masu alaka