Bidiyon rayuwar Fulanin da suka mayar da kudancin Najeriya gida
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyon yadda Fulani ke rayuwa a kudancin Najeriya

'Ya'yan Fulani na rayuwarsu cikin nishadi a wannan Ruga ta Nyama da ke kauyan Akwuke a jihar Enugu.

Baya ga karatu, yaran na samun damar yin sana'ar da suka gada daga iyaye da kakanni ta kiwo.

Duk da yanayi da suke ciki na rashin dakunan karatu da kayan aiki, yaran suna iya kokarinsu wurin koyon karatu da rubutu.

Labarai masu alaka