Makarantar da ta shahara a fannin kirkira a Afirka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san makarantar da ta shahara a fannin kirkira a Afirka?

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon makarantar:

Bernard Kiwia ne ya samar da makarantar kirkira ta Twende da ke Tanzania, wanda yake kokarin ganin al'ummarsa ta samar da mafita ga matsalolin fasaha.

Wannan wani bangare ne na shirin 'Masu Fasahar Kirkira na BBC' wanda Gidauniyar Bill da Melinda ta dauki nauyi.

Labarai masu alaka