Labarin Amina Sarauniyar Zazzau mai jagorantar maza a filin daga

Labarin Amina Sarauniyar Zazzau mai jagorantar maza a filin daga

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Amina tsohuwar Sarauniyar Zazzau ce, wanda a yanzu babban birni ne a Najeriya.

Tarihinta ya shahara sosai, kuma an yi amannar cewa ita jarumar sarauniya ce da ke jagorantar maza a filin daga.