Kalli yadda jirgin fasinja ya yi hatsari
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalli yadda jirgin fasinja ya yi hatsari

Jirgin fasinja a Mexico ya yi hatsari amma dukkanin mutane 103 da ke jirgin sun tsira, duk da jirgin ya kama da wuta.

Labarai masu alaka