Yadda 'yan mata ke zama 'yan kwallo don gujewa auren wuri
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda 'yan mata ke zama 'yan kwallo don guje wa auren wuri a Kenya

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon.

Wasan kwallon kafa a arewacin kenya na tainakon daruruwan 'yan mata kaucewa auren wuri da samun ciki da wuri da kuma kaciyar mata.

Wannan labari na daga cikin labaran shirin Kirkira na BBC, wato BBC Innovators wanda Gidanuiyar Bill and Melinda Gates ta dauki nauyin kawowa.

Labarai masu alaka