Kun san dalilin da ya sa mu me tikar rawa idan mun ji kida?

Kun san dalilin da ya sa mu me tikar rawa idan mun ji kida?

Masana sun gano yadda wasu bangarorin kwakwalwa ke tasirantuwa da kida mai tashi da mai sanyi. Kida mai diri yana tasiri a wani bangaren kwakwalwa na musamman, da ke sa mutum ya taka rawa.

Ana fatan binciken zai taimaka wajen amfani da kida yayin maganin matsalar kwakwalwa.