A kan me Najeriya da Jamus za su tattauna?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Abinda Najeriya da Jamus za su tattauna a kai

A ranar Juma'a ne Shuabar Gwamnatin Jamus Angela Markel za ta kai ziyara Najeriya domin tattaunawa kan batutuwa da dama, musamman ma cinikayya.

Ziyarar na zuwa ne kwanaki biyu bayan Firaministar Birtaniya Theresa May ta kai ziyara kasar domin tattaunawa kan batun kasuwanci.

Ambasada Yusuf Maitama Tugga shi ne jakadan Jamus a Najeriya kuma ya yi wa BBC karin bayani kan abubuwan da za a mayar da hankali a kai yayin ziyarar

Labarai masu alaka