Yadda masunta ke amfani da kwaroron roba a teku

Yadda masunta ke amfani da kwaroron roba a teku

Akan yi amfani da kwaroron roba don hana daukar ciki da kariya daga cututtuka a lokacin jima'i.

Sai dai a Kenya masunta na amfani da shi ta wata hanya daban da suka ce na taimakawa wajen ceto rai a cikin Teku.