'Ba da son ranmu muka hukunta Salisu Yusuf ba'

'Ba da son ranmu muka hukunta Salisu Yusuf ba'

Shugaban kwamitin da'a na hukumar kwallon kafa ta Najeriya da ya binciki zargin cin hanci da ake yiwa kocin Najeriya, Salisu Yusuf, Mallam Nuhu Ribadu ya ce kaddara ce ta fadawa Salisu Yusuf.