Ana korar mata daga gida idan suna haila a Himalayas.

Ana korar mata daga gida idan suna haila a Himalayas.

Ana korar mata daga gida idan suna haila a wani mashahurin wurin yawan bude ido ne a Himalayas. Amma yanzu ana kaddamar da shiye shiryen wayar da mutanen a kan al'adar.