Me ya sa mata suka fi yin rubutun soyayya?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me ya sa mata suka fi yin rubutun soyayya?

A wannan makon ne aka gudanar da taron marubuta a Kaduna. Filin Adikon Zamani na wannan makon ya yi duba kan irin rawar da mata marubata ke takawa da kuma yadda za su inganta rubutunsu.

Labarai masu alaka