Kun san abin da ya sa arewacin Nigeria ya fi kudu talauci?

Kun san abin da ya sa arewacin Nigeria ya fi kudu talauci?

Wani masanin tattalin arziki ya ce arewacin Najeriya ya fi kudancin kasar fama da ta talauci ne saboda ba ba sa samun kudin shigar da ya kai na kudu.