Ma'auratan da suka fi dadewa a duniya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ma'auratan da suka fi dadewa a duniya

Masao da Matsumoto sune suka zama ma'auratan farko da sukayi shekara 80 basu rabu ba! Ko mene sirrin su na tsawon shekarun da suka dauka tare?