Kalli yadda ake tsere a sararin samaniya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalli yadda Usain Bolt ya yi tsere a sararin samaniya

Mutumin da ya ci zinari a tseren gasar Olympic sau takwas, Usain Bolt, ya yi gudu a kan iska a inda yake tafiya tamkar kasa ba ta jansa.