Wadanne tambayoyi kuke da su kan Hamadar Sahara?

hamadar sahara

Asalin hoton, Getty Images

Ku aiko da tambayoyinku kan wannan batu, BBC kuma za ta aiwatar da bincike daga wajen masana, tare da kawo muku cikakkiyar makala kan Hamadar Sahara, wadda ita ce sahara mafi girma a duniya.