Rayuwar bahaushiyar da ke karatu a Rasha
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rayuwar Bahaushiyar da ke karatu a Rasha

Arewacin Najeriya ya kasance koma baya idan aka kwatanta da sauran yankunan kasar musamman a fannin ilimin mata.

Amma a cikin ‘yan shekarunnan alummar yankin sun zaburo domin magance matsalar ta hanyar turo ‘ya’yansu makaranta a kasashen duniya da dama.

Abokin aikinmu Aliyu Abdullahi Tanko ya tattauna da wata daliba a Moscow, Khadija Ibrahim wacce ke karantun likitanci a jami’a.

Labarai masu alaka