Kun san babban ƙalubalen da mata ke fuskanta a siyasa?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

ADIKON ZAMANI: Kun san babban ƙalubalen da mata ke fuskanta a siyasa?

A filinmu na Adokon Zamani na wannan makon, mun kawo tattaunawa ta musamman kan irin ƙalubalen da mata ke fuskanta a harkokin siyasa.

Filin ya tattauna da Binta Masi Garba, 'yar majalisar dattawan Najeriya, da Hajiya Rabi Abdullahi, jami'a a kungiyar mata ta WRAPA da kuma Isma'il Ahmad, shugaban matasa na jam'iyyar APC mai mulkin kasar.

A baya mun taba kawo muku wannan shiri, a yanzu muna maimaita shi ne kasancewar ana tsaka da harkokin siyasa.

Hakkin mallakar hoto TWITTER
Image caption Sanata Binta Masi ta ce mata za su kawo sauyi sosai a siyasa