Mata 'yan Afirka da suka sauya duniya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gwagwarmayar mata 'yan Afirka da suka sauya duniya

Sarauniya Nanny wata gwarzuwa ce da ta jagoranci 'yantar da mutanenta daga turawan mulkin mallaka na Birtaniya. Kuma ta horar da su a yakin sunkuru.

Labarai masu alaka