Matan da suka sauya duniya: Labarin gwarzuwar sarauniya ta Aljeriya

Matan da suka sauya duniya: Labarin gwarzuwar sarauniya ta Aljeriya

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A ci gaba da kawo muku jerin labaran gwarazan matan Afirka da suka sauya duniya, wannan makon muna dauke ne da labarin gwarzuwar Sarauniya Dihya ta Aljeriya.