Adikon Zamani: Yadda mata ke tallata haja a shafin Instagram

Adikon Zamani: Yadda mata ke tallata haja a shafin Instagram

Ku latsa alamar lasifikar da ke sam don sauraron shirin:

A wannan makon shirin Adikon Zamani ya yi duba ne kan yadda mata a Najeriya ke amfani da shafin nan na Instagram wajen tallata hajarsu.

Fauziyya Kabir Tukur ta yi hira da Hajiya Aisha Kabir wacce aka fi sani da aishabeautyshop_abuja a Instagram, inda suka tattauna nasarori da kalubalen da take fuskanta a wannan kasuwanci na Instagram.