Hotunan karrama taurarin gasar Hikayata ta 2018

Mun zabo muku wasu daga cikin hotunan shagalin da aka yi na karrama taurarin gasar Hikayata ta BBC Hausa ta shekarar 2018.

Image caption Shugabar Sassan BBC na Afirka ta Yamma, Oluwatoyosi Ogunseye da Editan Labarai na Yammacin Afirka, Aliyu Tanko
Image caption Alkalan gasar Hikayata na 2018: Daga dama zuwa hagu: Halima Dangambo, Bilkisu Yusuf Ali da Farfesa Ibrahim Malumfashi
Image caption Taurarin Hikayata na 2018 daga hagu: Bilkisu Muhammad Abubakar ( ta zo a matsayi na uku ), Sakina Lawal (ta biyu) da Safiyyah Jibril Abubakar (ta daya)
Image caption Awwal Janyau(dama) da fitaccen jarumin Kannywood, Rabi'u Rikadawa
Image caption Manyan baki , cikin su har da shugabar kotunan daukaka kara na Najeriya, mai shari'a Zainab Bulkachuwa (ta biyu daga hagu)
Image caption Daga dama: Nasidi Adamu Yahaya da Is'haq Khalid
Image caption Daga hagu Halima Umar Saleh, Fatima Zahra Umar, Amina Abdrurahman, Aisha Falke da Badariyya Kalarawi
Image caption Shugaban BBC Hausa Jimeh Saleh (na tsakiya) ana yin hira a shi
Image caption Daga hagu: Umaymah Sani Abdulmumin, Hawwa Awwal Tanko da Aisha Shariff Bappa
Image caption Muhammad Kabir Muhammad da Madina Dahiru Maishanu
Image caption Malam Ibrahim Sheme tare da wasu mata marubuta, ciki har da Rahma Abdulmajid (ta biyu daga dama)
Image caption Tsohon wakilin BBC Mannir Dan-Ali tare da Shugaban BBC Media Action Nigeria, Mr. Seamus Gallagher

Labarai masu alaka