Kalli bidiyon garin da tagwaye suka fi yawa a Najeriya?

Kalli bidiyon garin da tagwaye suka fi yawa a Najeriya?

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Kun taba tunanin yadda 'yan biyu ke ji? Kalli wannan bidiyon don ganin yadda tagwaye a wani gari da 'yan biyu suke da yawa uka bayyana yadda kasancewa 'yan biyu yake.