Kun taba ganin yadda ake daukar wasan Kannywood?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Abin da ba ku sani ba kan fina-finan Kannywood

Wasannin Hausa na Kannywood na kara samun karbuwa sosai a wajen Hausawa. To sai dai mutane kadan ne suka san yadda ake nadar wasannin kafin su kai ga jama'a su kalla.

Bisa haka ne BBC ta bibiyi wasu fina-finai domin ganin yadda ake daukar su.

Labarai masu alaka