Ku saurari labarin 'Ya Mace
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hikayata: Ku saurari labarin 'Ya Mace

Latsa alamar lasifikar da ke sama don sauraron labarin:

A makon jiya ne gidan yada labarai na BBC Hausa ya karrama matan da suka lashe Gasar Hikayata da aka gudanar kan kagaggun labarai na shekarar 2018.

Safiyya Jibril ce ta zo ta farko inda aka ba ta lambar yabo da kuma kyautar $2,000.

Kuma a wannan makon mun kawo muku labarinta wato na 'Ya Mace, ku latsa alamar lasifika da ke sama don sauraro.

Labarai masu alaka