Gangamin nema wa 'ya'yan talakawa litattafai
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gangamin nema wa 'yan mata 'ya'yan talakawa litattafai

Aisha Amoka ita ce shugabar kungiyar Matan Arewa a kimiyya da fasaha. Tana kokarin sama wa yara mata tsakanin shekaru 10 zuwa 18 litattafan makaranta.