Mazan arewa ba su son aurenmu - 'Yan matan Lagos
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mazan arewa ba su son aurenmu - 'Yan matan Lagos

Filin Adikon zamani ya yi tattaki zuwa birnin Lagos da ke kudancin Najeriya, inda ya tattauna da wasu 'yan matan Hausawa wadanda suka koka kan yadda mazan Arewa ke ma su kallon 'yan iska kuma suka dauke su ba matan aure ba illa na lalata.

Labarai masu alaka