Labaran Kannywood cikin hotuna na makon jiya

Hakkin mallakar hoto Instagram/RealAlinuhu
Image caption Ali Nuhu(dama) shi ne daraktan fim din Kar Ki Manta Da Ni...amma menene ya sa Saddiq Sani Sadiq yake wannan murmushi?
Hakkin mallakar hoto Instagram/Kannywoo
Image caption Maryam Booth a yayin da ake daukar fim din Kar Ki Manta Da Ni
Hakkin mallakar hoto Instagram/Nazir Danhajiya
Image caption Furodusan fim din Kar Ki Manta da Ni, Nazir Danhajiya da tauraruwa Nafisa Abdullahi
Hakkin mallakar hoto Instagram/adam_a_zango
Image caption Adam A. Zango da yaransa a bakin aiki...rawar wacce waka suke yi a nan?
Hakkin mallakar hoto Instagram/Adizatou
Image caption Hadiza Gabon....
Hakkin mallakar hoto Instagram/zahradeen_sani_owner
Image caption Abba Al-Mustapga (hagu), Zaharaddeen Sani da wasu 'yan fm sun kai ziyarar goyon baya wurin Alhaji Atiku Abubakar
Hakkin mallakar hoto Instagram/Saratu Daso
Image caption Saratu Daso na yin duba "script" dinta
Hakkin mallakar hoto InSTAGRAM/@bilkisu___abdullahi
Image caption Bilkisu Abdullahi da Shamsu Duniya a wurin daukar fim din Kar Ki Manta Da Ni
Hakkin mallakar hoto Instagram/haleemaatete
Image caption Haleema Atete ta yi bikin ranar zagayowar haihuwar ta...shekarar ta nawa?
Hakkin mallakar hoto InSTAGRAM/@Ado Gwanja
Image caption Ado Gwanja(na uku daga hagu) da mutanensa
Hakkin mallakar hoto Instagram/@official_fati_shuumah
Image caption Fati Shu'uma ta yi wqa magoya bayanta 'Barka da Juma'a'
Hakkin mallakar hoto Instagram/Saratu Daso
Image caption Ranar Talata ne Allah ya yi wa Aminu Muhammad Sabo (Tsigitsila), darakta a kamfanin Sarauniya Films Production, rasuwa.

Labarai masu alaka