Kauyen da aka daina kaciyan mata.
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san kauyen da ya haramta yi wa mata kaciya?

A kasar Sudan, kashi 87 a cikin 100 na mata sun fuskanci kaciyan mata.

Khadija Mohamed da Ahmed Mohamed suna fafutukar dakatar da kaciyan mata.

Labarai masu alaka