Yadda ake begen Annabi a wajen maulidi

Shaikh Tijjani Tukur Yola na daga mawallafan da suke tsara wakoki na yabon Manzon Allah SAW.

BBC ta same shi a wajen wani maulidi yana rera daya daga cikin wakokokin na Yabo.