Wadanne tambayoyi ku ke da su kan tsarin Rumfunan Zabe a Najeriya

Hakkin mallakar hoto Getty Images

Ku aiko da tambayoyinku kan duk abun da ku ke son sani dangane da batun Rumfunan Zabe a tsarin zaben Najeriya, BBC kuma za ta aiwatar da bincike daga wajen masana, tare da kawo muku cikakkiyar makala kan hakan.