Hotunan ziyarar da Buhari ya kai Maiduguri

Hakkin mallakar hoto Twitter/@BashirAhmaad
Image caption Manyan jami'an gwamnati, ciki har da gwamna Kashim Shettima ne suka tarbi Shugaba Buhari lokacin da ya isa birnin Maiduguri
Hakkin mallakar hoto Twitter/@BashirAhmaad
Image caption Ya yi jawabi ga sojojin da ke yaki da mayakan Boko Haram...
Hakkin mallakar hoto Twitter/@Mbuhari
Image caption Shugaba Buhari ya ziyarci asibiti domin duba sojojin da suka jikkata lokacin da 'yan Boko Haram suka kai musu hari
Hakkin mallakar hoto Twitter/@BashirAhmaad
Image caption Wasu daga cikin manyan sojin da Shugaba Buhari ya yi wa jawabi
Hakkin mallakar hoto Twitter/@BashirAhmaad
Image caption Dumbum mutane ne suka tarbi shugaban kasar
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Babban hafan rundunar sojin kasa, Yusuf Tukur Buratai na daga cikin manyan jami'an da Shugaba Buhari ya bakunta
Hakkin mallakar hoto Twitter/@MBuhari
Image caption Shugaba Buhari da gwamnan jihar Borno da manyan sojoji da ministan tsaro da kuma dan majalisar dattawa Mohammed Ali Ndume