Hotunan kaddamar da yakin neman zaben Atiku Abubakar

Hakkin mallakar hoto Twitter/@atiku
Image caption Manyan 'yan siyasa da shugabanni ne suka halarci wurin kaddamar da yakin neman zaben Atiku Abubakar, a birnin Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya
Hakkin mallakar hoto Twitter/@atiku
Image caption Atiku ya sha alwashin magance matsalolin rashin tsaro da inganta tattalin arziki da samar da ayyuka
Hakkin mallakar hoto Twitter/@atiku
Image caption Dumbun magoya bayan jam'iyyar PDP ne suka halarci wurin kaddamar da yakin neman zaben
Hakkin mallakar hoto Twitter/@atiku
Image caption Matasa na cikin na gaba-gaba a goyon bayan Atiku Abubakar
Hakkin mallakar hoto Twitter/@atiku
Image caption Tsofaffin gwamnoni da 'yan majalisun dokoki na cikin mahalarta bikin
Hakkin mallakar hoto Twitter/@saraki
Image caption PDP ce babbar jam'iyyar da za ta kara da jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya a zaben 2019
Hakkin mallakar hoto Twitter/@saraki
Image caption Gabanin bikin, sai da manyan 'ya'yan PDP suka ziyarci kushewar Shehu Mujaddadi inda suka yi masa addu'a
Hakkin mallakar hoto Twitter/@saraki
Image caption Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki, ya bukaci magoya bayansu da su zabi PDP Sak!

Labarai masu alaka