Kalli yadda duniyar Venus ta matso kusa da wata

Duniyar Venus da Wata sun dade suna haskaka sararin samaniya inda suka nishadantar da masu son kallon taurari.

Mun zabo muku wasu hotuna na yadda al'amarin ya kasance:

Bradford Abbas, near Sherborne in Dorset. Posted on Istagram by Tim Clark Hakkin mallakar hoto Tim Clark/@buildark
Image caption Hoton da Tim Clark ya wallafa daga Dorset a shafinsa na Instagram inda ya ce: ''Mike kafa da sanyin safiya mai dadi....wannan hoton zai iya zama hoton Kirisimeti kuwa?
Presentational white space
Venus and Moon Hakkin mallakar hoto Louise Robinson
Image caption Louise Robinson ne ya dauki wannan hoton mai ruwan Shan-Shan Bali
Presentational white space
Moon and Venus Hakkin mallakar hoto @DavidBflower
Image caption David Blanchflower ya bayyana cewa shi mai neman ilimin taurarari da kuma daukar hotonsu ne, inda ya wallafa wannan hoton a shafukan sada zumunta daga garin Newcastle.
Presentational white space
Moon and Venus Hakkin mallakar hoto Gavin Matthews
Image caption Gavin Mathews ya wallafa wannan hoton a Twitter. "#Wata Da #Venus da asuba daga #heathrow
Presentational white space
Moon and Venus Hakkin mallakar hoto Free Walking Tours Howth
Image caption Duniyar Venus da Wata sun kasance kusa da juna da asuba a Howth, da ke garin Dublin
Presentational white space
Fabra Observatory, Barcelona Hakkin mallakar hoto Alfons Puertas
Image caption Hoton da Alfon Puertas ya dauki Duniyar Venus da Wata daga Fabra Observatory, a Barcelona. Ya wallafa cewa yana kallon Duniyar Venus da Duniyar Wata da asuba daga Barcelona
Presentational white space

Dukkan wadannan hotuna suna da hakkin mallaka kamar yadda yake rubuce a jikinsu.

Labarai masu alaka