Kalli hotunan zanga-zanga a Sudan

'Yan sanda a Sudan sun harba wa masu zanga-zanga hayaki mai sa hawaye a biranen Omdurman da Atbara, inda aka shiga rana ta uku da fara zanga-zanga kan hauhawar farashin burodi da man fetur. Ranar Alhamis, a kalla mutane 8 ne aka kashe yayin zanga-zangar.

An shiga ranar ta uku da fara zanga-zangar

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto,

An shiga ranar ta uku da fara zanga-zangar

Bayanan hoto,

An sa wuta a wasu gine-ginen gwamnati

Bayanan hoto,

Magoya bayan babbar jam'iyyar adawa a Sudan sun taru bayan sallar Juma'a suna rera wake-waken kin jinin gwamnati

Bayanan hoto,

'Yan sanda sun harba wa masu zanga-zangar hayaki mai sa hawaye a biranen Omdurman da Atbara

Bayanan hoto,

An ci gaba da kona motoci da shaguna a wasu jihohin kasar

Bayanan hoto,

An sa wuta a wasu gine-ginen gwamnati