Hotunan yadda aka kawata birnin Lagos saboda kirsimeti

Birnin Lagos

Asalin hoton, Getty Images

Duk shekara birnin Lagos na Najeriya na shan ado a lokacin bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara.

Ana kawata unguwanni a birnin musamman Victoria Island unguwar masu hannu da shuni da ofisoshin gwamnati da kamfanoni.

Duk shekara kamfanoni ne ke daukar nauyin sauya kamannin birnin da ado albarkacin kirsimeti da sabuwar shekara.

Mazauna Lagos da baki kan je su dauki hotuna, musamman da daddare.

Ga wasu hotunan yadda aka kawata birnin.

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images