Abubuwa biyar na 2018 da ba za a manta da su ba

Abubuwa biyar na 2018 da ba za a manta da su ba

Idan a shriye ku ke ka tarbi shekarar 2019, ko kuma ka gaji da 2018, to wannan shekarar dai ta zo karshe.

Ga wasu abubuwa biyar da zai yi wuya a manta su nan kusa da suka mamaye wayoyinku da talabijin dinku a 2018.