Wane abin farin ciki ya same ku a 2018?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wane abin farin ciki ya same ku a 2018?

Abubuwa da dama suna faruwa ga jama'a a kowane lokaci. Wasu su kan hadu da bakin cikin da ba za su taba mantawa ba, wasu kuwa sun hadu ne da abin farin ciki da ya tsaya musu a rai.

Mun tattauna da wasu 'yan Najeriya kan abubuwan farin cikin da ya same su a shekarar 2018 da muke ban kwana da ita.

Bidiyo: Fatima Othman

Labarai masu alaka