Wane buri kuke so ku cimma shekarar 2019?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Burina in gina gida, in yi aure a 2019'

Shekarar 2018 ta wuce, wasu sun cimma burinsu a cikin shekarar, inda wasu kuwa basu samu haka ba.

Ga wasu mazauna Abuja suna bayyana abin da suke son su cimma burinsu a kai a cikin wannan sabuwar shekarar ta 2019.

Labarai masu alaka