Hotunan abubuwan da suka faru a Afirka wannan makon

Zababbun hotuna daga Afirka da 'yan Afirka a wannan makon.

Presentational white space
An yi wasan tartsarin wuta a Abidjan, babban birnin kasar Ivory Coast kusa da gabar teku domin bikin shiga sabuwar shekara Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption An yi wasan tartsarin wuta a Abidjan, babban birnin kasar Ivory Coast kusa da gabar teku domin bikin shiga sabuwar shekara
Presentational white space
Gabar tekun Lekki da ke birnin Lagos na Najeriya ta kasance wurin shakatawa ranar bikin shiga sabuwar shekara. Hakkin mallakar hoto Grace Ekpu
Image caption Gabar tekun Lekki da ke birnin Lagos na Najeriya ta kasance wurin shakatawa ranar bikin shiga sabuwar shekara.
Presentational white space
A Abuja, babban birnin Najeriya, masu ibada ne suka yi wa cocin Katolika na Holy Rosary tsinke domin yin addu'o'in shiga sabuwar shekara. Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption A Abuja, babban birnin Najeriya, masu ibada ne suka yi wa cocin Katolika na Holy Rosary tsinke domin yin addu'o'in shiga sabuwar shekara.
Presentational white space
Ranar Laraba, an ci gaba da gudanar da bikin al'adun gargajiya a birnin Cape Town na Afirka ta kudu inda 'yan badujalar Cape Minstrel suka cashe Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Ranar Laraba, an ci gaba da gudanar da bikin al'adun gargajiya a birnin Cape Town na Afirka ta kudu inda 'yan badujalar Cape Minstrel suka cashe
Presentational white space
Masu rawa da dama ne suka yi fareti a kan titunan birnin na Cape Town inda ake yi musu sarewa. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Masu rawa da dama ne suka yi fareti a kan titunan birnin na Cape Town inda ake yi musu sarewa.
Presentational white space
Wannan al'ada ta samo asali ne gabanin a soke sayar da bayi a lardin Cape, lokacin da aka bar mutanen da k kangin bauta suna sakewa a jajiberen sabuwar shekara. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wannan al'ada ta samo asali ne gabanin a soke sayar da bayi a lardin Cape, lokacin da aka bar mutanen da k kangin bauta suna sakewa a jajiberen sabuwar shekara.
Presentational white space
Wata mata a Jamhuriyar dimokradiyyar Congo tana amfani da na'ura mai kwakwalwa wurin kada kuri'arta a karon farko a zaben kasar ranar Lahadi... Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wata mata a Jamhuriyar dimokradiyyar Congo tana amfani da na'ura mai kwakwalwa wurin kada kuri'arta a karon farko a zaben kasar ranar Lahadi...
Presentational white space
Na'urar tana fitar da katunan jefa kuri'a wadanda jami'an zabe suka kidaya bayan an kammala zaben. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Na'urar tana fitar da katunan jefa kuri'a wadanda jami'an zabe suka kidaya bayan an kammala zaben.
Presentational white space
A Madagascar, magoya bayan tsohon shugaban kasar Marc Ravalomanana sun yi zanga-zanga ranar Asabar bayan hukumar zaben kasar ta ce ya sha kaye a zaben da aka yi ranar 19 ga watan Disamba. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption A Madagascar, magoya bayan tsohon shugaban kasar Marc Ravalomanana sun yi zanga-zanga ranar Asabar bayan hukumar zaben kasar ta ce ya sha kaye a zaben da aka yi ranar 19 ga watan Disamba.
Presentational white space
Ranar Alhamis, Sarauniya Queen Margrethe da jakadan Benin a kasar Denmark, Eusebe Agbangla, sun a wurin wani taro a birnin Copenhagen. Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Ranar Alhamis, Sarauniya Queen Margrethe da jakadan Benin a kasar Denmark, Eusebe Agbangla, sun a wurin wani taro a birnin Copenhagen.
Presentational white space

Pictures from AFP, EPA and Reuters

Labarai masu alaka