Shin kun san kasar dake da yaruka sama da 800?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san kasar da ke da yare sama da 800?

  • Latsa alamar lasifika da ke hoton da ke sama don kallon cikakken bidiyon

Papua New Guinea na da kusan mutane miliyan 8, amma yarukanta sun haura 800.

Mafi dadewar yarukan sun kai dubban shekaru.

Ko me ya sa kasar, mai yawan tsaunuka ke da yaruka da yawa?

Labarai masu alaka